Daniel 6:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Na fitar da doka cewa a cikin dukan iyakar ƙasar mulkina, dole mutane su ji tsoro su kuma girmama Allah na Daniyel. “Gama shi ne Allah mai rai kuma madawwami ne har abada; ba za a taɓa lalace masarautarsa ba, mulkinsa kuma ba za tă taɓa ƙarewa ba
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنَ كَڢَ دُواْكَا كُواْعِنَ أَ ڢَاطِنْ مُلْكِنَ ثٜىٰوَ بَرِ كُواْوَ يَيِ ضَوَرْ جِكِے، يَكُمَ جِڟُواْرُوانْ اللَّهْ نَ دَانِيٜىٰلْ؞ «غَمَا شِينٜىٰ اللَّهْ مَيْ رَيْ، شِے وَنْدَ يَكٜىٰ نَهَرْ أَبَدَانٜىٰ! مُلْكِنْسَ بَذَاعَ تَٻَ هَلَّكَرْ دَشِيبَ، إِيكُوانْ مُلْكِنْسَ نَهَرْ أَبَدَانٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina umartar mutanen da suke cikin mulkina su yi rawar jiki, su ji tsoron Allah na Daniyel, Gama shi Allah ne mai rai, Madawwami, Sarautarsa ba ta tuɓuwa, Mulkinsa kuma madawwami ne.