Daniel 6:27 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yakan kuษ“utar ya kuma ceci; yana yin alamu da alโ€™ajabai a sama da kuma a duniya. Shi ya ceci Daniyel daga ikon zakoki.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽูƒูŽู†ู’ูŠู ุซูœู‰ูฐุชููˆุงู’ุŒ ูŠูŽูƒูŽู†ู’ ูƒูู…ูŽ ูƒููปูุชูŽุฑู’ุŒ ูŠูŽู†ูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ุนูŽู„ูŽู…ู ุฏูŽ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ุจูŽู†ู’ ู…ูŽุงู…ูŽุงูƒู ุงู”ูŽ ุณูŽู…ูŽ ุฏูŽ ู†ูŽู†ู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุงุž ุบูŽู…ูŽุง ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽุซูœู‰ูฐุซู ุฏูŽุงู†ููŠูœู‰ูฐู„ู’ ุฏูŽุบูŽ ุฅููŠูƒููˆุงู†ู’ ุฐูŽุงูƒููˆุงู’ูƒูุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakan yi ceto, yakan kuma kuษ“utar, Yana aikata alamu da mu'ujizai a sama da duniya. Shi ne wanda ya ceci Daniyel daga bakin zakoki.โ€