Daniel 6:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ƙarshe waɗannan mutane suka ce; “Ba za mu taɓa samun wani laifin da za mu kama Daniyel da shi ba, sai dai ko abin ya shafi dokar Allahnsa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَثٜىٰ «بَابُوَتَ حَنْيَرْ دَ ذَامُ سَامِ وَنَّنْ دَانِيٜىٰلْ دَ لَيْڢِے سَيْ كُواْ وَجٜىٰنْ أَلْعَمُرَنْ أَدِّينِنْسَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai mutanen nan suka ce, “Ba za mu sami Daniyel da laifin da za mu kama shi da shi ba, sai dai ko mu neme shi da laifi wajen dokokin Allahnsa.”