Daniel 7:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kogin wuta yana gudu, yana fitowa daga gabansa. Dubun dubbai sun yi masa hidima; dubu goma sau dubu goma sun tsaya a gabansa. Aka zauna don shariโa, aka kuma buษe littattafai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูุบููู ููุชูุง ูููู ุบูุฏู ุฏูุบู ุบูุจูููุณูุ ุฏูุจููู ุฏูุจูููู ุณููู ุชููู ู
ูุณู ุญูุฏูู
ูุ ุฏูุจูู ุบููุงูู
ู ุณููู ุฏูุจูู ุบููุงูู
ู ุณููู ฺููู ุงููุบูุจูููุณูุ ุนููู ุฐููููู ุฏููุงูู
ููู ุงูู ฺขูุงุฑู ุดูุฑููุนูุ ุนููู ุจูุจูููุทูููฐ ููุชููุชฺููขูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kogin wuta yana gudu daga gabansa. Dubun dubbai suna ta yi masa hidima, Dubu goma sau dubu goma suka tsaya a gabansa, Aka kafa shari'a, aka buษe littattafai.