Daniel 7:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โSaโan nan na ci gaba da kallo saboda kalmomin fariyar da wannan ฦaho yake furtawa. Na yi ta kallo har sai da aka yanke dabbar, aka kuma hallaka jikinta a cikin wuta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซูููู ุชูููููููุงู ุณูุจููุงูุฏู ู
ููููููู ู
ูุบูููโุบููููู ุทูุบู ูููู ููุทูููุฏู ฺงููููุงูู ููููููฐ ุชฺูขูุทูุ ุณูุนูุฏูู ููููููฐ ุชูููููููุงูุ ุณููู ููุบู ุงููููููุดูููฐ ุฏูุจููุฑูุ ุณููู ุนููู ุฌูููฐฺขูุฑู ุฏู ุบูุงููุฑู ุซููููู ููุชูุง ุฏููุงูู
ููู ุชฺูงููุงูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โNa yi ta dubawa saboda manya manyan maganganun fariya da ฦahon yake hurtawa, sai na ga an kashe dabbar, an jefar da gawar cikin wuta don ta ฦone.