Daniel 7:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œA wahayina na dare, na ga a gabana wani kamar ษ—an mutum yana saukowa tare da gizagizan sama. Ya kusaci Wannan wanda yake Tun fil azal aka kuma kai shi gabansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุนูŽุซููƒูู†ู’ ุฑูุนููŠูŽ ุชูŽุฏูŽุฑูœู‰ูฐ ุงู•ูู†ูŽ ูƒูŽู„ู‘ููˆุงู’ุŒ ุณูŽูŠู’ุบูŽุง ูˆูŽู†ู ู…ูŽูŠู’ ูƒูŽู…ูŽู†ู‘ูู†ู’ ุทูŽู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ุž ูŠูŽู†ูŽ ุฐููˆูŽุง ุซููƒูู†ู’ ุบูุฑู’ุบูุฌูœู‰ูฐุŒ ูŠูŽุฐููˆุงู’ ูˆูุฑูู†ู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุชูู†ู’ ุฏูŽุงุŒ ุณูŽูŠู’ ุนูŽูƒูŽ ูƒูŽูŠู’ ุดู ุบูŽุจูŽู†ู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œA cikin wahayi na dare, na ga wani kamar ฦŠan Mutum. Yana zuwa cikin gizagizai, Ya zo wurin wanda yake Tun Fil Azal, Aka kai shi gabansa.