Daniel 7:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka ba shi mulki, daraja da kuma mafificin iko; dukan mutane, da alโ€™ummai, da mutane daga kowane harshe suka yi masa sujada. Mulkinsa kuwa dawwammamen mulki ne da ba zai ฦ™are ba, sarautarsa kuma ba ta taษ“a lalacewa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽูƒูŽ ูƒููˆูŽ ุจูŽุงุดู ุณูŽุฑูŽูˆู’ุชูŽุŒ ุฏูŽ ุทูŽูˆู’ูƒูŽูƒูŽ ุฏูŽ ู…ูู„ู’ูƒูุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ฺงูŽุจููŠู„ู ุฏูŽ ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽูŠู’ุŒ ุฏูŽ ูŠูŽุฑูœู‰ูฐ ุฏูŽุจูŽู…ู’ ุฏูŽุจูŽู…ู’ ุณูุจูŽูˆู’ุชูŽุง ู…ูŽุณูŽุž ุณูŽุฑูŽูˆู’ุชูŽุฑู’ุณูŽ ุชูŽู‡ูŽุฑู’ ุงู”ูŽุจูŽุฏูŽุงุซูœู‰ูฐุŒ ู…ูู„ู’ูƒู ู†ูœู‰ูฐ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุจูŽุฐูŽูŠู’ ฺงูŽุงุฑูœู‰ูฐุจูŽุž ู…ูู„ู’ูƒูู†ู’ุณูŽ ุจูŽุฐูŽุงุนูŽ ุชูŽูปูŽ ู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽุฑู’ ุฏูŽุดููŠุจูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka kuwa danฦ™a masa mulki, da ษ—aukaka, da sarauta, Domin dukan jama'a, da al'ummai, da harsuna su bauta masa. Mulkinsa, madawwamin mulki ne, Wanda ba zai ฦ™are ba. Sarautarsa ba ta tuษ“uwa.โ€