Daniel 7:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ga dabbobi huɗu, kowannensu ya yi dabam da sauran, suna fitowa daga teku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَنْيَنْ دَبُّواْبِے غُدَا حُطُ سُكَ ڢِتُواْ دَغَ تٜىٰكُنْ، كُمَ كُواْوَثٜىٰ دَبَّ دَبَمْ دَ سَوْرَنْ تَكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai manyan dabbobi huɗu iri dabam dabam suka fito daga cikin tekun.