Daniel 7:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œNa farkon ya yi kamar zaki kuma yana da fikafikai kamar gaggafa. Ina kallo, sai aka fizge fikafikanta, aka ษ—aga ta sama, aka sa ta tsaya a kan ฦ™afafu biyu kamar mutum, aka ba ta tunani irin na mutum.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽุจู‘ูŽ ุชูŽฺขูŽุฑู’ูƒููˆุงู†ู’ ุชูŽู†ูŽุฏูŽ ูƒูŽู…ูŽู†ู‘ูู†ู’ ุฐูŽุงูƒูุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุชูŽู†ูŽุฏูŽ ฺขููƒูŽฺขููƒูŽู†ู’ ุบูŽุบู‘ูŽฺขูŽุž ุงู•ูู†ูŽ ูƒูŽู„ู‘ููˆุงู’ุŒ ุณูŽูŠู’ ู†ูŽุบูŽ ุงู”ูŽู†ู’ุซูุฑูœู‰ูฐ ฺขููƒูŽฺขููƒูŽู†ู’ุชูŽุŒ ุนูŽูƒูŽ ุทูŽุบูŽุชูŽ ุฏูŽุบูŽ ฺงูŽุณูŽุง ุนูŽูƒูŽุณูŽุง ุชูŽฺŸูŽูŠูŽ ุฏูŽ ฺงูŽฺขูŽุงฺขู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ู…ูุชูู…ู’ุž ุณูŽูŠู’ ุนูŽูƒูŽุจูŽุงุชูŽ ุชูู†ูŽุงู†ู ุงู•ูุฑูู†ู’ ู†ูŽู…ูุชูู…ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamannin dabba ta fari irin ta zaki ce, amma tana da fikafikan gaggafa. Ina kallo, sai aka fige fikafikanta, aka ษ—aga ta sama, aka sa ta tsaya a kan ฦ™afafu biyu kamar mutum, aka ba ta tunani irin na mutum.