Daniel 7:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โBayan haka, na duba, a gabana kuwa ga wata dabba wadda ta yi kamar Damisa, a bayanta kuma tana da fikafikai huษu irin na tsuntsu. Wannan dabbar tana da kawuna huษu, aka kuma ba ta iko tฤ yi mulki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุจูุงูููู ููููููู ููู
ูุ ุงูููู ููููููุงู ุณูููุบูุง ููุชู ุฏูุจูู ุชู ุนููู ููุฏูู ุชูููููฐุฏู ููู
ูููููู ุฏูุงู
ูุณูุ ุชูููุฏู ฺขฺูููขููููู ุญูุทู ุงููุฑููู ฺฺูููููู ุนูุจูุงููููุชูุ ุชููู ููู
ู ุฏููููู ุญูุทูุ ุณููู ุนูููุจูุงุชู ุฅูููููุงูู ู
ูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โBayan wannan kuma, sai ga wata dabba mai kama da damisa tana da fikafikai huษu irin na tsuntsu a bayanta, tana kuma da kai huษu. Sai aka ba ta mulki.