Daniel 7:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โYayinda nake cikin tunani game da ฦahonin nan, a gabana kuwa ga wani ฦaho, ษan ฦanฦani, wanda ya fito daga cikinsu; kuma an tumษuke uku daga cikin ฦahonin farko kafin wannan. Wannan ฦaho yana da idanu kamar na mutum da kuma bakin da yake maganganun fariya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ููููููุงูู ฺงููููุงููููู ุฏููุงูู
ููู ุงูููู ุบูุงููููฐุ ุณูููุบูุง ูููู ฺงููููุงู ูููปูููููุงูุ ุทููู ฺงูุฑูู
ู ููููฐุ ุฏููุงูู
ููู ุนูุจูุง ูู ููููููู ุทููู ฺงููููุงูู ฺขููููุ ุณููู ุนููู ุชูู
ููปูููููฐ ฺงููููุงู ุบูุฏูุง ุนููู ุฏูุบู ุซููููู ุบููุงูู
ู ุทููููููุ ุทููู ฺงููููุงูู ููููุฏู ุงููุฏูุงููู ููู
ูุฑู ููู
ูุชูู
ูุ ูููู ููู
ู ุฏู ุจูุงููุ ูููู ฺขูุทููู ู
ูุบูููโุบููููู ุทูุบู ููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina duban ฦahonin, sai ga wani ฦaho, ษan ฦanฦane, ya ษullo a tsakiyarsu. Sai aka tumษuke ฦaho uku na fari daga cikinsu. Wannan ฦaramin ฦaho yana da idanu kamar na mutum, yana kuma da baki, yana hurta maganganu na fariya.โ