Daniel 8:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda tawaye, sai aka ba da rundunar tsarkaka da kuma hadayar ฦ™onawa ta kowace rana ga ฦ™ahon. Sai ya yi watsi da gaskiya, ya yi abin da ya ga dama, ya kuwa yi nasara.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ฺŸูŽู†ูŽู†ูู†ู’ ู…ูุบูู†ู’ุชูŽุง ุณูŽูŠู’ ุนูŽูƒูŽ ุจูŽุงุฏูŽ ุฏูุจูู†ู’ ุฏูุจู‘ูŽูŠู’ ุบูŽ ุฅููŠูƒููˆุงู†ู’ ฺงูŽู‡ููˆุงู†ู’ุŒ ุฏููƒู’ ุฏูŽ ู‡ูŽุฏูŽุงูŠูŽ ุชูŽฺงููˆุงู’ู†ูŽุงูˆูŽุง ุชูŽูŠูŽูˆู’ ุฏูŽ ูƒูู„ู‘ูู…ู’ุž ุงู”ูŽู†ู’ ูƒูู…ูŽ ุชูŽุชู‘ูŽุงูƒูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุž ฺงูŽู‡ููˆุงู†ู’ ูŠูŽูŠู ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุบูŽ ุฏูŽุงู…ูŽุŒ ูŠูŽูƒููˆูŽ ูŠูู†ูŽุตูŽุฑูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda zunubi sai aka ba da runduna duk da hadayar ฦ™onawa ta yau da kullum ga ฦ™ahon. Sai ya yi watsi da gaskiya, ya yi abin da ya ga dama, ya kuwa yi nasara.