Daniel 8:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai yi ฦarfi ฦwarai da gaske, amma ba da ikonsa ba. Zai jawo mummunar hallakarwa kuma zai yi nasara a duk abin da ya sa gaba. Zai hallakar da majiya ฦarfi da kuma tsarkaka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฅูููููุงููุณู ุฐููู ฺงูุงุฑู ุณููุงูุณูููุ ุนูู
ููุง ุจูุชูููุฑููู ุฅูููููุงูู ููููุณูุจูุ ุฐููู ูููฐููุงู ูููููููุฑููู ู
ููู ุจููู ฺููุงูุฑููุงูุ ููู
ู ุฐูููุซู ููุตูุฑูุง ุงููุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐููุ ุฐููู ููููููู ู
ููููููู ู
ูุชูููููฐ ุฏููู ุฏู ฺูุฑูููููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai ฦasaita, amma ba ta wurin ikon kansa ba. Zai yi mummunar hallakarwa. Zai hallaka manyan mutane, da tsarkaka. Zai yi nasara cikin abin da zai yi.