Daniel 8:25 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai sa yaudara ta ฦ™ara yin yawa, zai ษ—aukaka kansa. Saโ€™ad da suke ji sun sami mafaka, zai hallaka mutane da yawa saโ€™an nan kuma yฤƒ fara gฤba da Sarkin sarakuna. Duk da haka za a hallaka shi, amma ba da ikon mutum ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ู…ููˆุบูู†ู’ ูˆูŽูŠููˆุงู†ู’ุณูŽ ุฐูŽูŠู’ุณูŽุง ุฑูŽุดูู†ู’ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ูŠูŽูŠูŽู„ู’ูˆูŽุชูŽุž ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ุณูŽุŒ ุฐูŽูŠู’ ุทูŽูˆู’ูƒูŽูƒูŽ ูƒูŽู†ู’ุณูŽุž ุจูŽุงุธูŽุชููˆุงู’ ุจูŽุงฺŸูŽู…ู‘ูŽู†ูุŒ ุฐูŽูŠู’ ู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุฏูŽูŠูŽูˆูŽุŒ ุญูŽุฑู’ ู…ูŽุง ุฐูŽูŠู’ ุชูŽูŠูŽุฑู’ูˆูŽ ุดููˆุบูŽุจูŽู†ู’ ุดููˆุบูŽุจูŽู†ู‘ูุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฐูŽุงุนูŽ ู‡ูŽู„ูŽูƒูŽุงุดูุŒ ูƒููˆุงู’ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุจูŽุชูŽู‡ูŽู†ู‘ูู†ู’ ุทูŽู†ู’ ุงู”ูŽุฏูŽู…ู’ ุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta wurin mugun wayonsa zai sa cin hanci ya haษ“aka. Zai ษ—aukaka kansa a ransa. Zai hallaka mutane da yawa, ba zato ba tsammani, har ma zai tasar wa Sarkin sarakuna, amma za a hallaka shi ba ta hannun mutum ba.