Daniel 8:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na lura da ragon saโad da ya kai karo wajen yamma da arewa da kudu. Babu wata dabbar da ta iya ฦarawa da shi, babu kuma wanda ya iya kuษuta daga ikonsa. Ya yi yadda ya ga dama, ya kuma zama mai girma.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ููููููุงูุ ุณููู ููุบู ุถูุบููุงูู ูููู ูููู ููุฑู ุฐูููุง ููุฌูููฐูู ููู
ูู ุฏู ููุฌูููฐูู ุงููุฑูููฐูู ุฏู ููุฌูููฐูู ููุฏูุ ุจูุงุจูููุชู ุฏูุจููุฑู ุฏู ุชู ุนููู ฺูููุงููุง ุชูููุบูุงุจูุงุฏูุดูุ ููู
ู ุจูุงุจูููููุฏู ูู ุนููู ูููปูุชู ุฏูุบู ุฅูููููุงููุณูุ ุดู ุฏููู ูููู ููุฏูู ููุบู ุฏูุงู
ูุ ูููู ุชูุบูุฑูู
ู ุนูุซููููู ุฅูููููุงููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ga ragon ya kai karo wajen yamma da wajen kudu, da wajen arewa. Ba wata dabbar da ta iya karawa da shi, ba wanda kuma zai iya kuษuta daga ikonsa, ya yi yadda ya ga dama, ya ษaukaka kansa.