Daniel 8:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda nake tunani game da wannan, farat ษaya sai ga bunsurun da yake da sanannen ฦaho tsakanin idanunsa ya ษullo daga wajen yamma, yana ratsa dukan duniya ba ya ko taษa ฦasa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ููููููฐ ุซููููู ุชูููุงูู ุนููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุบูููุ ุณูููุบูุง ุจูููุณูุฑู ูููปูููููุงู ุฏูุบู ููุฌูููฐูู ููู
ููุ ููุฑฺููุง ุฏููููู ุฏููููููุงุ ุนูู
ููุง ุณูุจููุงูุฏู ุฐูุงฺขููู ุณูููุฑูููุณูุ ฺงฺูขูุฑูุณู ุจูุชู ูููุงู ุชููปู ฺงูุณูุงุจูุ ุจูููุณูุฑููู ููููุฏู ฺงูุชููุงูู ฺงููููุงู ุงฺูููููุงูููู ุนูุฏููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da nake cikin tunani, sai ga bunsuru ya ษullo daga wajen yamma, ya ratsa dukan duniya, ba ya ko taษa ฦasa. Akwai ฦaho na gaske a tsakanin idanunsa.