Daniel 9:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ba mu yi biyayya ga Ubangiji Allahnmu ba, ba mu kuma kiyaye shariโunsa da ya ba mu ta wuri bayinsa annabawa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูู
ููู ุจูููููู ุบู ู
ูุฑูููุฑูููุ ููุง ููููููููฐูู ุงูููููู ููู
ูุ ุชูููุฑููู ูููู ุชฺูขููู ุจูุณูุบู ูููุงูููุฑูููุฑููู ุจูุ ููุฏูู ููุจูุงู
ู ุชูููููููู ุจูุงูููููู ุงูููููุจูุงููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba mu yi biyayya ga Ubangiji Allahnmu ta wurin kiyaye dokokinsa ba, waษanda ya ba mu ta hannun bayinsa annabawa.