Daniel 9:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka cika kalmomin da ka yi a kanmu da kuma a kan masu mulkinmu ta wurin kawo mana babban balaโi. A duniya duka ba a taษa yin wani abu kamar yadda aka yi wa Urushalima ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุซููู ู
ูุบูููุฑููู ููุฏูู ูููู ุนูููููู
ู ุฏู ุดููุบูุจููููููู
ู ููุทูููุฏู ุณููููู ู
ูููููููู
ูุ ููุนููููููุงู ู
ููู ุฏู ุจูุจููุฑู ู
ูุณฺููขูุ ุญฺูงฺููงูุ ุนฺูงูุฑฺูงูุดููู ุณูู
ู ุฏููู ุจูุนูุชููปู ููููุฑููู ุงููุจูููุฏู ุนููููู ูู ุนูุฑููุดููููู
ู ุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya tabbatar da maganarsa wadda ya yi a kanmu da shugabanninmu waษanda suka yi mulkinmu. Ya aukar mana da babban bala'i, gama a duniya duka ba a taษa yin irin abin da aka yi wa Urushalima ba.