Daniel 9:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda yake a rubuce cikin Dokar Musa, dukan wannan balaโi ya sauko a kanmu, duk da haka ba mu nemi tagomashin Ubangiji Allahnmu ta wurin barin aikatawa zunubanmu, mu kuma mai da hankali a kan gaskiyarka ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู
ูุฑู ููุฏูู ุนููู ุฑูุจููุชู ุงูู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐูุ ุญููู ููููููู ู
ูุณฺููขู ุชฺูขูุงุทููุงู ุนูููููู
ูุ ุฏูููุฏููููู ุจูู
ู ููููฐู
ู ุฌฺูููงููููู ุนูุจูููโุบูุฌู ุงูููููู ููู
ู ุจูุ ุจูู
ู ุฏููููู ุนูููููุชู ู
ูุบูููุชูุงุฑูู
ูุจูุ ุจูู
ู ููู
ู ฺููู ุนููููู ุบูุณูููููุฑูููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar yadda aka rubuta a dokokin Musa, haka wannan bala'i ya auko a kanmu, duk da haka ba mu nemi jinฦan Ubangiji Allahnmu ba, ba mu daina aikata muguntarmu ba, ba mu lizimci gaskiyarka ba.