Daniel 9:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œYanzu, ya Ubangiji Allahnmu, wanda ya fito da mutanensa daga Masar ta hannu mai ฦ™arfi wanda kuma ya yi wa kansa sunan da ya dawwama har yฤƒ zuwa yau, mun yi zunubi, mun yi abin da ba daidai ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซูŠูŽู†ู’ุฐู ูŠูŽุง ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ู…ูุŒ ูƒูŽูŠู’ู†ูœู‰ูฐ ูƒูŽุง ฺขูุชููˆุงู’ ุฏูŽ ุฌูŽู…ูŽุนูŽุฑู’ูƒูŽ ุฏูŽุบูŽ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ ุฏูŽ ุญูŽู†ู‘ู ู…ูŽูŠู’ ุฅููŠูƒููˆุงู’ุž ุชูŽู‡ูŽูƒูŽ ูƒูŽุณูŽุงู…ู ูˆูŽูƒูŽู†ู’ูƒูŽ ุณูู†ูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุนูŽูŠูŽูˆู’ุž ู…ูู†ู’ูŠู ุฐูู†ููˆุจูุŒ ู…ูู†ู’ ูƒูู…ูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ู…ูุบูู†ู’ุชูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œYa Ubangiji Allahnmu, kai ne ka fito da jama'arka daga ฦ™asar Masar da iko mai girma, da haka ka bayyana ikonka kamar yadda yake a yau, amma mun yi zunubi, mun aikata mugunta.