Daniel 9:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya Ubangiji, ka saurara! Ya Ubangiji ka gafarta! Ya Ubangiji, ka ji ka kuma yi wani abu! Saboda sunanka, ya Allahna, kada ka yi jinkiri, domin da sunanka ake kiran birninka da jamaโarka.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููููููููฐูู ุ ุจูุฑู ููุฌููู
ูุ ููุง ููููููููฐูู ุ ููุบูุงฺขูุฑูุซูููฐู
ูุ ููุง ููููููููฐูู ุ ููุณูููุฑูุฑูููฐู
ูุ ุจูุฑู ูููู ูููู ุงููุจู ุฏููุงูู
ููู ุงููุบูุฑูู
ูู
ู ุณููููููููุ ููุง ุงูููููู ููุงุ ููุฏู ูููปูุงุชู ูููุงูููุซูุ ุบูู
ูุง ุฏู ุณููููููููููููฐ ุงูููู ููุฑููู ุจูุฑููููููู ุฏู ุฌูู
ูุนูุฑูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji, ka ji mu. Ya Ubangiji, ka garfarce mu. Ya Ubangiji, ka saurare mu, ka yi wani abu saboda sunanka. Ya Allahna, kada ka yi jinkiri domin da sunanka ake kiran birninka da jama'arka.โ