Daniel 9:21 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
yayinda nake cikin adduโ€™a, sai Jibraโ€™ilu, mutumin nan da na gani a wahayin da ya wuce, ya zo wurina gaggauce wajen lokacin yin hadaya ta yamma.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู†ูŽุง ูŠูุชูŽู…ูŽุบูŽู†ูŽุŒ ุงู•ูู†ูŽ ุชูŽุงู”ูŽุฏู‘ูุนูŽุŒ ุณูŽูŠู’ุบูŽุง ุฌูุจู’ุฑููŠู„ูุŒ ู…ูุชูู…ูู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽุบูŽู†ู ุงู”ูŽ ุฑูุนููŠูŽุฑู’ ุฏูŽ ุชูŽูˆูุซูœู‰ูฐุŒ ูŠูŽุฐููˆุงู’ ูˆูุฑููŠู†ูŽ ุฏูŽ ุบูŽุบู‘ูŽุงูˆูŽุง ุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ูŠูู†ู’ ู‡ูŽุฏูŽุงูŠูŽ ุชูŽูŠูŽู…ู‘ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da nake yin addu'a, sai mutumin nan Jibra'ilu, wanda na gani a wahayin da ya wuce, ya zo wurina a gaggauce wajen lokacin yin hadaya ta maraice.