Daniel 9:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na juya wurin Ubangiji Allah na roฦe shi ta wurin adduโa da koke-koke, cikin azumi, ina saye da tsummoki, na kuma zauna a cikin toka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุงู
ูููุฏู ุญููููููููู ููุฌูููฐูู ุนูุจูููโุบูุฌู ุงูููููู ุ ุงูููู ููููฐู
ูููุณู ุชูููุฑููู ุงููุฏููุนู ุฏู ุถููุงฺูงูููฐ ุถููุงฺูงูููฐ ุชูุฑูููฐุฏู ุงููุธูู
ูุ ุงูููู ุณูููููููฐ ุฏู ุฑููุบููููู ููููู ุจฺูงููู ุซูููุ ููุฐููููู ุซููููู ุชููุงูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na mai da hankalina wajen Ubangiji Allah, ina nemansa ta wurin addu'a, da roฦe-roฦe tare da azumi, ina saye da tufafin makoki, na zauna cikin toka.