Daniel 9:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba mu saurari bayinka annabawa ba, waษanda suka yi magana a sunanka ga sarakunanmu da masu mulkinmu da iyayenmu, da kuma dukan mutanen ฦasa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูู
ูููุณู ูููููููฐ ุบู ุจูุงูููููู ุงูููููุจูุงููุง ุจูุ ููุทูููุฏู ุณููููู ู
ูุบููู ุซููููู ุณูููููููู ุบู ุณูุฑูุงููููููู
ู ุฏู ุดููุบูุจููููููู
ู ุฏู ููุงูููููููู
ู ุฏู ุฏููููู ุฌูู
ูุนูุฑู ฺงูุณูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba mu kasa kunne ga bayinka annabawa ba, waษanda kuwa suka yi magana da sunanka ga sarakunanmu, da shugabanninmu, da kakanninmu, da dukan jama'ar ฦasa.