Daniel 9:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โUbangiji, kai mai adalci ne, amma a yau kunya ta rufe mu, mutanen Yahuda da mutanen Urushalima da na dukan Israโila, waษanda suke kusa da kuma nesa, a dukan ฦasashen da ka warwatsa mu saboda rashin amincinmu a gare ka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููุง ุนูุจูููโุบูุฌู ุ ูููู ู
ููู ุงููุฏูููุซูููููฐุ ุนูู
ููุง ู
ูู ุณููู ููููููุงุ ููููููู ููููููุง ููุดูุงฺขูููฐู
ู ุฏููู ููููุ ู
ูู ู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏู ุฏู ู
ูุฐููููููู ุนูุฑููุดููููู
ู ุฏู ุฏููููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุงุ ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ููุณูุฏู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ููููฐุณู ุงููุฏููููู ฺงูุณูุงุดูููฐููุฏู ูููููุงูุฑูููฐุณู ุณูุจููุงูุฏู ุฑูุดููู ุงููู
ูููุซููู ุฏู ุณููููู ู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji, kai mai adalci ne, amma mu sai kunya, kamar yadda yake a yau ga mutanen Yahuza, da mazaunan Urushalima da dukan Isra'ilawa, waษanda suke kusa da waษanda suke nesa a dukan ฦasashen da ka kora su saboda rashin amincin da suka yi maka.