Deuteronomy 1:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari Ubangiji, Allahn kakanninku yฤ ฦara yawanku sau dubu, yฤ kuma albarkace ku yadda ya yi alkawari!
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฑู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุงููููููููู ฺููงูุงุฑู ูููููููู ุณููู ุฏูุจููู ุฏูุจููููุ ููููู
ูุณูุง ู
ููู ุงููููุจูุฑููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ูููู ู
ููู ุงฺููููงูููุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji Allah na kakanninku ya riษa yawanku har sau dubu, ya sa muku albarka yadda ya alkawarta muku!