Deuteronomy 1:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku zaɓi waɗansu masu hikima, masu ganewa, da kuma mutanen da ake girmama daga kowace kabilarku, zan kuma sa su a kanku.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ كُواْوَثٜىٰ ذُرِيَرْكُ ڢَا، كُذَاٻِ مُتُمْ طَيَ مَيْ حِكِمَ، مَيْ غَانٜىٰوَ، كُمَ مَيْ سَابَا ذَمَ دَ جَمَعَ، نِے كُوَ ذَنْ نَطَسُ شُوغَبَنِّنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku zaɓi masu hikima, da masu ganewa daga cikin kabilanku, waɗanda suka saba da zaman jama'a, ni kuwa in sa su zama shugabanninku!’