Deuteronomy 1:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku nuna sonkai a cikin hukuncinku, ku saurari kowane ษangare, babba da ฦarami, kada ku ji tsoron wani, gama hukunci na Allah ne. Ku kawo kowane batun da ya sha ฦarfinku, zan kuwa saurare shi.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฏู ููุชููปู ููููู ุจูู
ูุจูููุซู ุซููููู ุดูุฑููุนูุฑูููุ ููุณูููุฑูุฑู ุฏูููุ ูููุงู ุจูุจููููููฐ ูููุงู ฺงูุฑูู
ูุ ููุฏู ููุฌฺูููุงูุฑููุงูู ฺขูุณูููุฑู ููููุ ุบูู
ูุง ุดูุฑููุนู ุชู ุงูููููู ุซูููฐุ ฺงูุงุฑูุฑู ุฏู ุชูููููฐุฏู ูููู ุณููุงูุณูููุ ุณููู ูููููฐููุงู ุงููุบูุฑูููฐูู ุงููููุฌูุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ku nuna bambanci cikin shari'a, ko babban mutum ne ko talaka, duka biyu za ku ji su. Kada ku ji tsoron fuskar mutum, gama shari'a ta Allah ce. In kuwa shari'a ta fi ฦarfinku, sai ku kawo ta wurina, ni kuwa zan yanke ta.โ