Deuteronomy 1:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wancan lokacin kuwa na faɗa muku dukan abin da ya kamata ku yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ لُواْكَثِنْ نٜىٰ نَعُمَرْثٜىٰكُ غَمٜىٰدَ دُكَنْ أَبُبُوَنْ دَيَكَمَاتَ كُيِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wancan lokaci na umarce ku da dukan abin da ya kamata ku yi.”