Deuteronomy 1:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kuka yi gunaguni a cikin tentunanku, kuna cewa, “ Ubangiji ya ƙi mu; shi ya sa ya fitar da mu daga Masar don yă ba da mu ga hannuwan Amoriyawa su hallaka mu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُكَيِ غُنَغُنِ عَثِكِنْ تٜىٰنْتُنَنْكُ، كُكَثٜىٰ، ‹أَيْ، سَبُواْدَ يَهْوٜىٰهْ يَڧِمُنٜىٰ، شِے يَسَا يَڢِتَرْ دَمُو دَغَ ڧَسَرْ مَصَرْ، دُواْمِنْ يَبَادَمُو أَ حَنُّنْ أَمُواْرِيَاوَا سُهَلَكَامُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai kuka yi ta gunaguni cikin alfarwanku, kuna cewa, ‘Ai, saboda Ubangiji ya ƙi mu, shi ya sa ya fisshe mu daga ƙasar Masar, don ya bashe mu a hannun Amoriyawa, su hallaka mu.