Deuteronomy 1:30 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji Allahnku yana a gabanku, zai yi yaฦ™i saboda ku, kamar yadda ya yi a kan idanunku a Masar,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒู ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุชูŽฺขููŠูŽ ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ู’ูƒูุŒ ุดู ูƒูŽู†ู’ุณูŽ ุฐูŽูŠู’ ูŠููŠูŽุงฺงู ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ูƒู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽูŠู ู…ููƒู ุงู”ูŽ ู…ูŽุตูŽุฑู’ ุงู”ูŽุนูุฏูŽู†ููˆู†ู’ูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji Allahnku wanda yake tafiya tare da ku, shi kansa zai yi yaฦ™i dominku kamar yadda ya yi muku a Masar a kan idonku.