Deuteronomy 1:41 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai kuka amsa, kuka ce, โMun yi zunubi ga Ubangiji. Za mu haura mu yi yaฦi yadda Ubangiji Allahnmu ya umarce mu.โ Saboda haka kowannenku ya yi ษamara da kayan yaฦinsa, kuka yi tsammani zai zama muku da sauฦi ku ci ฦasar tuddai da yaฦi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุณูุนููู ูููู ุงููู
ูุณู ู
ููู ููููุซูููฐุ โนู
ููููู ูู ููููููููฐูู ุฐููููุจู! ุฐูุงู
ู ุดูุบู ุซููููู ฺงูุณูุฑู ู
ูููุงฺงูููฐุชูุ ุจูุณูุบู ุงููุจูููุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ููู
ู ฺููขูุทูุงุโบ ุณููู ูููุงููููููููฐูููู ููุทููููู ููุงูููู ููุงฺงูููุณูุ ูููููู ฺูู
ูููู ุฐููู ุฐูู
ู ู
ููู ุฏู ุณฺูููงู ููุซู ูููููููู ุชูุฏูููู ุฏู ููุงฺงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โSa'an nan kuka amsa mini, kuka ce, โMun yi wa Ubangiji Allahnmu zunubi. Za mu tafi mu yi yaฦi bisa ga faษar Ubangiji Allahnmu.โ Sai kowannenku ya yi ษamara ya ษauki makaman yaฦinsa, kuka yi tsammani abu mai sauฦi ne ku shiga ฦasar tuddai.