Deuteronomy 1:42 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Ubangiji ya ce mini, “In faɗa muku, ‘Kada ku fāɗa musu da yaƙi, gama ba zai kasance tare da ku ba. Idan kuka kuskura, abokan gābanku za su murƙushe ku.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عَمَّا يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ إِنْ ڟَاوَتَا مُكُ، كَدَ كُهَوْرَ كُڢَاطَ مُسُ دَ يَاڧِ، غَمَا بَذَيْ كَسَنْثٜىٰ تَرٜىٰدَكُوبَ؞ عِدَنْ كُكَ كُسْكُرَ كُكَ تَڢِے، أَبُواْكَنْ غَابَنْكُ ذَاسُ مُرْڧُشٜىٰكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Amma Ubangiji ya ce mini in faɗa muku, kada ku tafi kada kuma ku yi yaƙi, gama ba ya tare da ku. Maƙiyanku za su kore ku.