Deuteronomy 1:43 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na faษa muku, amma ba ku saurara ba. Kuka yi tawaye ga umarnin Ubangiji, a cikin jahilcinku kuwa kuka taka, kuka haura cikin ฦasar tudu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญููู ูููู ฺููขูุทูุง ู
ูููุ ุนูู
ููุง ุจููู ุณูููุฑูุฑูุชูุจูุ ูููู ุชูููุฑููู ุนูู
ูุฑููููู ููููููููฐูู ุ ุซููููู ุบูุฑูู
ููู ูููููู ูููู ุดูุบู ูููููููู ุชูุฏูููู ุฏููุงูู
ููู ููุงฺงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka kuwa na faษa muku, amma ba ku kasa kunne ba, kuka ฦi yin biyayya da umarnin Ubangiji. Sai kuka yi izgili, kuka hau cikin ฦasar tuddai.