Deuteronomy 1:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wancan lokaci na faɗa muku cewa, “Ku kaya ne masu nauyi da ni kaɗai ba zan iya ɗauka ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَوَنَّنْ لُواْكَثِ نٜىٰ مُوسَٰى يَڢَطَا وَمُتَنٜىٰنْ ثٜىٰوَ «سَعَدَّ مُكٜىٰ عَبَبَّنْ تُدُنْ سِنَيْ، نَغَيَ مُكُ ثٜىٰوَ نَوَيَرْ بِدَكُو تَڢِے ڧَرْڢِينَ؞ بَذَنْ عِيَ وَنَّنْ عَيْكِ نِے كَطَيْبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“A wancan lokaci ne na yi magana, na ce, ‘Ba zan iya ɗaukar nawayarku ba,