Deuteronomy 10:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu fa, ya Israโila, mene ne Ubangiji Allahnku yake so a gare ku, in ba ku ji tsoron Ubangiji Allahnku, ku yi tafiya cikin hanyoyinsa, ku ฦaunace shi, ku bauta wa Ubangiji Allahnku da dukan zuciyarku da kuma dukan ranku,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููููุฐู ฺขูุงุ ููุง ููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุงุ ู
ูููฐููููฐููููฐ ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููููููฐุณููุงู ุงููุบูุฑูููฐููุ ุณููู ุฏููู ููุฌฺูููุงูุฑููุงูู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุ ูููู ุชฺูขููู ุซููููู ุญูููููุฑูุณูุ ฺููงูููููุซูููฐุดูุ ููููู
ู ุจูููุชูุงูู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ุฏู ุฏููููู ุฐููุซูููุงุฑููู ุฏู ุฏููููู ุฑูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โYanzu fa, ya Isra'ilawa ga abin da Ubangiji Allahnku yake so a gare ku. Sai ku ji tsoron Ubangiji Allahnku, ku yi tafiya cikin hanyoyinsa, ku ฦaunace shi, ku bauta wa Ubangiji Allahnku da zuciya ษaya da dukan ranku.