Deuteronomy 10:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ku kuma kiyaye umarnan Ubangiji da kuma ƙa’idodinsa da nake ba ku a yau don amfaninku ba?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُكُمَ كِيَايٜىٰ عُمَرْنَنْ يَهْوٜىٰهْ دَ ڧَٰعِدُواْدِنْسَ وَطَنْدَ نَكٜىٰ عُمَرْثٜىٰكُ يَوْ دُواْمِنْ ذَمَنْ لَاڢِيَرْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kiyaye umarnan Ubangiji da dokokinsa waɗanda nake umurtarku da su yau don amfanin kanku.