Deuteronomy 10:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka Ubangiji ya ฦaunaci kakanninku, ya kuma zaษe ku, ku zuriyarsu, a bisa dukan alโummai, yadda yake a yau.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููุฏูููููุ ููููููููฐูู ฺููููขู ุฐููุซูููุงุฑูุณู ุชฺูงููููู ุนููููู ููุงูููููููููุ ููุฐูุงูปูููฐููุ ููู ุฏู ุฐูุฑูููุฑููู ุนูุจูุงููููุณู ุฏูุบู ุซููููู ุฏููููู ุณูููุฑููู ฺงูุจููููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููฐ ุนูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka Ubangiji ya ฦaunaci kakanninku ya zaษi zuriyarsu a bayansu daga cikin dukan sauran al'umma, kamar yadda yake a yau.