Deuteronomy 10:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ku ƙaunaci baƙi, gama dā ku ma baƙi ne a ƙasar Masar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ كُو مَا كُڧَوْنَثِ بَڧُواْ، غَمَا دَا كُو بَڧِينٜىٰ عَڧَسَرْ مَصَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ku ƙaunaci baƙo, gama dā ku baƙi ne a ƙasar Masar.