Deuteronomy 10:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi ne abin yabonku; shi ne Allahnku, wanda ya aikata muku waษancan manya abubuwa banmamaki masu banrazanar da kuka gani da idanunku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุดููููููฐ ุงููุจููู ููุจููุงููููุ ุดููููููฐ ููู
ู ุงูููููู ููููุ ููููุฏู ูููู ู
ููู ููุทูููููู ู
ููููููู ุงููุจูุจููู ู
ูุงุณู ุจููู ู
ูุงู
ูุงููุ ููุทูููุฏู ูููู ุบููู ุฏู ุนูุฏููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi ne abin yabonku, shi ne Allahnku, wanda ya yi muku waษannan al'amura masu girma, masu bantsoro waษanda kuka gani da idanunku.