Deuteronomy 10:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kakanninku da suka gangara zuwa Masar, su sabaโin ne, yanzu kuwa Ubangiji Allahnku ya sa kuka ฦaru, kuka zama kamar taurari a sama.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุงููููููููู ุณููู ุบูููโุบูุฑู ุฐูููุง ู
ูุตูุฑูุ ู
ูุชูู
ู ุณูุจูุนููู ููููฐ ููุซูููุ ุนูู
ููุง ููููุฐู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููุณูุง ูููููููููู ููู
ูุฑู ุชูููุฑูุฑููู ุณูู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kakanninku saba'in ne suka gangara zuwa Masar, amma yanzu Ubangiji Allahnku ya riษaษษanya ku, kuka yi yawa kamar taurarin sama.โ