Deuteronomy 10:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na yi akwatin da itacen ƙirya, na kuma sassaƙa alluna biyu na dutse kamar na farko, sai na haura dutse da alluna biyun a hannuwana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَيْ نَيِ عَݣُوتِ دَ إِتَاثٜىٰنْ عَكَشِيَ، نَكُمَ سَسَّڧَ أَلُّنَنْ دُوڟٜىٰ كَمَرْ نَڢَرْكُوانْ، نَكُمَ هَوْرَ بَبَّنْ تُدُنْ دَ أَلُّنَنَّنْ بِيُ أَ حَنُّوَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Sai na yi akwati da itacen ƙirya, na kuma sassaƙa alluna biyu na dutse kamar na farko. Sai na hau dutsen da alluna biyu a hannuna.