Deuteronomy 10:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji kuwa ya sฤke yin rubutu a waษannan alluna abin da ya rubuta a allunan farko, wato, Dokoki Goma da ya furta a kan dutse a tsakiyar wuta, a ranar da mutane suka taru. Sai Ubangiji ya ba ni su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ููููููููฐูู ููุณูุงููููฐ ุฑูุจููุชูู ุนููููู ุงูููููููููููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ูููู ุฏู ฺููขูุฑููููุงููุ ููุชููุงู ุฏููุงููููุงููู ุบููุงูู
ูููููู ููุทูููุฏู ุฏูุง ููููููููฐูู ฺููขูุทูุง ู
ููู ุนููููู ุชูุฏู ุฏูุบู ฺูููููุฑู ููุชูุง ุงูู ุฑูุงููุฑู ุชูุงุฑููุงูู ุฌูู
ูุนูุ ุณููู ููููููููฐูู ููุจูุงููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa ya sฤke rubuta dokoki goma a allunan kamar na farko, wato dokoki goma ษin nan da Ubangiji ya faษa muku a dutse ta tsakiyar wuta a ranar taron. Sai Ubangiji ya ba ni su.