Deuteronomy 10:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
(Israโilawa suka kama hanya daga rijiyoyin Beyerot Bene Yaโakan zuwa Mosera. A can Haruna ya rasu, aka kuma binne shi. Sai Eleyazar ษansa ya gฤje shi a matsayin firist.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ูููู ุณููู ููุงู
ู ุญููููู ุฏูุบู ุฑูุฌููููุงููููู ู
ูุชูููููฐูู ููุนููููู ุฐูููุง ู
ููุงูุณูููฐุฑูุ ุนูุซููู ูููฐุฑูููู ููู
ูุชูุ ุนููู ุจููููููฐุดูุ ุณููู ุทูููุณู ุนูููฐููููฐููุธูุฑู ููุบูุงุฌูููฐุดู ุงููู
ฺููููููุณู ฺููขูุฑูุณูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
(Isra'ilawa suka kama tafiya daga rijiyoyin Bene-ya'akan suka zo Mosera. Nan ne Haruna ya rasu, aka binne shi. Sai ษansa Ele'azara, ya gฤje shi a matsayinsa na firist.