Deuteronomy 10:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga can suka tashi zuwa Gudgoda, daga Gudgoda kuma suka tafi Yotbata, ƙasa mai rafuffukan ruwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ نَنْ سُكَ تَڢِے غُدْغُواْدَ دَغَ غُدْغُواْدَ كُمَ سُكَ تَڢِے يُواتْبَتَ، ڧَسَرْدَ تَكٜىٰدَ رَاڢُڢُّكَنْ ضُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga nan suka tafi Gudgoda, daga Gudgoda kuma suka tafi Yotbata, ƙasa mai rafuffukan ruwa.