Deuteronomy 11:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ฦ˜asa ce da Ubangiji Allahnku yake lura da ita; idanun Ubangiji Allahnku yana a kai daga farkon shekara har zuwa ฦ™arshenta.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ฺงูŽุณูŽุง ูƒููˆูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒู ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ู„ููˆุฑูŽ ุฏูŽ ุนูุชูŽุž ุงู•ูุฏูŽุงู†ูู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒู ุณูู†ูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ุชูŽ ุฏูŽุบูŽ ฺขูŽุฑู’ูƒููˆุงู†ู’ ุดูœู‰ูฐูƒูŽุฑูŽุง ุญูŽุฑู’ ุฐููˆูŽุง ฺงูŽุฑู’ุดูœู‰ูฐู†ู’ ุดูœู‰ูฐูƒูŽุฑูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ฦ˜asa ce kuma wadda Ubangiji Allahnku yake lura da ita, Ubangiji Allahnku yana dubanta kullum, tun daga farkon shekara har zuwa ฦ™arshenta.