Deuteronomy 11:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka in kun yi biyayya ga umarnan da nake ba ku a yau cikin aminci, kuna ฦaunaci Ubangiji Allahnku, kuna kuma bauta masa da dukan zuciyarku da kuma dukan ranku,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุณููู ููููุจูููููู ุฏู ุนูู
ูุฑููููู ุฏู ููููููฐ ุนูู
ูุฑูุซูููฐูู ูููู ุซูููฐูู ฺููงูููููุซู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุ ููููู
ู ุจูููุชูุง ู
ูุณู ุฏู ุฏููููู ุฐููุซูููุงุฑููู ุฏู ุฏููููู ุฑูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โIdan kun yi biyayya da umarnansa waษanda ya umarce ku da su yau, kun ฦaunaci Ubangiji Allahnku, kun bauta masa da zuciya ษaya da dukan ranku,