Deuteronomy 11:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai in aika da ruwan sama a ฦasarku a lokacinsa, ruwan saman bazara da kuma na kaka, don ku tattara hatsinku, sabon inabinku da kuma manku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ูููููู ุญูููุ ููููููููฐูู ุฐููู ุนููููู ุฏู ุถููู ุณูู
ู ุนฺูงูุณูุฑููู ุงูู ูููุงูููุซูููุณูุ ุฏููู ุถููู ฺููขูุฑููููุงู ุฏู ฺููงูุฑูุดูููฐ ุฏููุงูู
ููู ููุชูุชููุงุฑู ุณูุงุจููุงูู ุญฺูููููู ุฏู ุถููู ุงููููุจููููู ู
ููู ุฐูุงฺงู ุฏู ู
ูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
zai shayar da ฦasarku da ruwa a kan kari, da ruwan bazara da na kaka. Za ku tattara sabon hatsinku da sabon ruwan inabinku, da manku.