Deuteronomy 11:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk inda tafin ฦafanku ya taka, zai zama naku; iyakarku zai kama daga hamadan Lebanon da kuma daga Kogin Yuferites zuwa Bahar Rum.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููู ุนูููุฏู ุชฺูขููู ฺงฺูขูุฑููู ููุชูุงูู ุฐููู ุฐูู
ู ููุงููุ ูููููููููู ุฐููู ู
ฺููงูููฐ ุฏูุบู ุฏูุงุฌู ุนูููุฏู ุฐูููุง ู
ููููููู ุชูุฏูููู ููููฐุจููููุงูู ุนู ุงููุฑูููฐูู ุฏู ููู
ู ุฏูุบู ูููุงูุบููู ฺููขูุฑูููฐุชูุณู ุงููุบูุจูุณู ุฐูููุง ุชูููฐูููู ู
ูููฐุฏูุชูููฐุฑูููฐูููู ุนูููู
ููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk inda tafin ฦafarku ya taka kuma zai zama naku. Iyakarku za ta kama daga jeji zuwa Lebanon da kuma daga Kogin Yufiretis zuwa Bahar Rum.