Deuteronomy 11:25 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Babu mutumin da zai iya tsayayya da ku. Ubangiji Allahnku, zai sa razana da tsoronku a dukan ฦ™asar, a duk inda kuka tafi, kamar yadda ya alkawarta muku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุงุจู ู…ูุชูู…ูู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ุนููŠูŽ ฺŸูŽูŠูŽุงูˆูŽ ูŠูŽฺขูุณู’ูƒูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐูƒูุž ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒู ุฐูŽูŠู’ุณูŽุง ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ฺงูŽุณูŽุง ุนูู†ู’ุฏูŽ ูƒููƒูŽ ุณูŽุง ุชูŽฺขูู†ู’ ฺงูŽฺขูŽุง ุณูฺขูุฑู’ุบูุชูŽ ุณูุฌูฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู†ู’ูƒูุŒ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽูŠู ู…ููƒู ุงู”ูŽู„ู’ฺงูŽูˆูŽุฑูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba mutumin da zai iya tsayayya da ku. Ubangiji Allahnku zai sa ฦ™asar ta firgita, ta ji tsoronku a duk inda kuka sa ฦ™afa, kamar yadda ya faษ—a muku.